Zaben Najeriya
An zabi Funke Akindele, ‘yar wasan fina-finan Nollywood da aka fi sani da ‘Jenifa’ a matsayin abkiyar takarar dan takarar gwamnan jihar Legas a PDP a Legas.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna karfin gwiwar cewa jam'iyyarsa ta APC za ta yi nasara a zaben gwamnan jihar Osun da za a yi cikin gaskiya da adalci.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, ya yi kira ga takwaransa na jam'iyyar NNPP, Rabi'u Musa Kwankwaso, da ya girmi batun kabilanci...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, ya yi watsi da jita-jitan cewa ya dauki Sanata Yusuf Datti Baba-Ahmed a matsayin mataimakinsa.
Ifeanyi Okowa, gwamnan jihar Delta, ya karyata rahotannin da ke cewa ba shi da takardar sakamakon kammala karatun sakandare na WASC a shekarar da ya kammala.
Ma'aikatan hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, reshen Jihar Abia sun rufe kwamishinan INEC, mai kula da jihar, Joseph Iloh, a ofishinsa kan rashin biyansu hakok
Sheikh Haliru Abdullahi Maraya ya ce wadanda suke assasa dabarar ticket Musulmi da Musulmi ko Kirista da Kirista a yau a Najeriya, basa wa kasar fatan alkhairi.
A kalla mutane 10 ne suka jikkata bayan wasu da ake zargin yan daba ne suka kai hari wurin taron matasan jam'iyyar PDP a Ologba a karamar hukumar Dekina, Jihar
Rufai Ahmed Alkali, shugaban jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, na kasa ya ce kalaman da aka danganta da dan takarar shugaban kasar jam'iyyar, ba a fahi
Zaben Najeriya
Samu kari