Jihar Ekiti
Gwamna Kayode Fayemi na jihar Ekiti, ya rantsar da sabbin ciyamomin kananna hukumomi 16 da kuma yankunan da ya kirkira don sama da cigaba 19 a ranar Talata.
Wani jami'in dan sanda da ba a bayyana sunansa ba ya riga mu gidan gaskiya a ranar Talata bayan motar yan sanda ta buge shi yayin da ya ke kan babur a jihar Eki
Wasu malaman makaranta a jihar Ekiti sun fara tara kudin fansa domin ceto daya daga cikinsu da aka sace daga hannun miyagun 'yan bindiga. Suna tara N500 kowanne
Gwamnatin jihar Ekiti ta bayyana cewa dakataren ta, Biodun Oyebanji, ya mika takardaɓ murabus daga kan mukaminsa, kuma gwamna Fayemi ya amince da bukatarsa.
Jam'iyyar APC mai mulki ta lashe baki ɗaya kujerun da aka a fafata a zaɓen kananan hukumomin jihar Ekiti, wanda aka gudanar ranar Asabar 4 ga watan Disamba.
Rundunar 'yan sandan Nigeria a jihar Ekiti sun kama wata matar aure da ta shirya yin garkuwa da kanta sannan ta bukaci mijinta ya biya N50,000 kudin fansa, ta c
Hukumar zaben mai zaman kanta ta jihar Ekiti, ta lissafa jam'iyyun siyasa shida da zasu fafafata a zaɓen kananan hukumomin jihar dake tafe, amma sam babu PDP.
Wani dalibi a Jami'ar Tarayya da ke Jiyar Oyo, Bolu ya bayyana yadda masu garkuwa suka ciyar da shi da yan uwansa danyen rogo da masara tsawon sati biyu da suke
Jami’ar Afe Babalola da ke jihar Ekiti ta karrama Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, a ranar Lahadi, 21 ga watan Nuwamba, saboda kokarinsa.
Jihar Ekiti
Samu kari