Jihar Ekiti
Ekiti - Rundunar yan sanda ta ceto wata budurwa da aka yi garkuwa da ita tsawon shekara uku daga zuwa darasin WAEC, tana ɗauke da juna biyu da ya kusa sauka.
Hukumar zaɓe mai zaman ƙanta ta ƙasa ta fitar da jerin sunayen yan takarar gwamna a zaben jihar Ekiti dake tafe ranar 18 ga watan Yuni. bayan karewar wa'adi.
Wasu yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun farmaki basaraken masarautar Aiyede dake jihar Ekiti, Abdulmumini Orishagbemi. Sun harbe shi a kafa.
Kungiyar masu sarrafa ruwan leda wanda aka fi sani da fiyo wota sun bayyana batun tashin farashin jakar ruwan daga N150 zuwa N200 saboda tashin farashin kayan a
Wani bawan Allah dan kimanin shekara 42 a duniya, ya yi sanadiyyar mutuwar aminin abokinsa kan lemun kwalba na N150 da ya kwace a hannunsa, kuma ya shanye.
Ekiti - Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Mista Segun Oni, ya bayyana cewa ya koma jam'iyyar SDP kuma zai fafata a zaɓen 18 ga watan Yuni dake tafe na gwamnan jihar.
Gabanin zaben gwamnan Jihar Ekiti ta ranar 18 ga watan Yuni, tsohon Gwamna Segun Oni, kuma wanda ya zo na biyu a zaben cikin gida da aka kammala a baya-bayan na
Yan bindiga sun yi garkuwa da wani jigon jam’iyyar APC kuma tsohon Shugaban karamar hukumar Ilemeje da ke jihar Ekiti, Prince Bamgboye Adegoroye da wasu mutane.
Tsohon Sakataren gwamnatin jihar Ekiti, Biodun Oyebanji, ya kayar da sauran yan takara bakwai a zaben fiddan gwanin dan takaran gwamnan jihar Ekiti karkashin.
Jihar Ekiti
Samu kari