Dollar zuwa Naira
Abdulrasheed Bawa, shugaban hukumar yaki da rashawa ta Najeriya, EFCC, ya ce akwai yiwuwar dalla za ta iya faduwa zuwa N200 saboda shirin sauya fasalin naira.
Farashin buhun kayan abinci ya sauka a makon nan. Maganar da ake yi, shinkafa, masara, gero, waken suya da sauran hatsi sun rage tsada a kasuwa a halin yanzu
labarin wani mai kudi da ya zama talaka wanda bai da ko sisi ya zamana inda zai kwana ko makamancin haka na nema ya gagareshi, bayan sauka daga mukamin shugaba
Za a ji Dalar da kwanakin baya ake nema kamar hauka ta zama abin gudu a kasuwar canji a yau. Idan kuwa ‘yan BDC za su saye Dalar, sai ayi wa mutum tayin banza.
Yan ta'addan ISWAP sun sanar da daina karbar kudin harajin da suka kakabawa manoma da masuntan dake tafkin Chadi da takardun kudin Najeriya 'Naira' daga yanzu.
Bayan Kwana da Kwanaki Dala Na Tashi, an ji ta karye da N165 a kasuwa. Naira ta fara bada mamaki, yayin da darajar ta ta karu daga N910 zuwa N720 a ‘yan awanni.
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, ya bayyana a Landan cewa tattalin arzikin Najeriya zai amfana matuka da sauya fasalin Naira da za'ayi a watan Disamba
Tun bayan sanarwar baban bankin kasar dai a watan da ya gabata ake fara samun turoruwar kai kudi bankunan kasar sabida gudun asara ko kuma aikin da na sani
Tun da Gwamnan CBN ya bada sanarwar canza takardun kudi, Naira take cigaba da sukurkucewa. Darajar $1 ta kai N818 bayan an bada sanarwar buga sababbin kudi.
Dollar zuwa Naira
Samu kari