Dollar zuwa Naira
Babban Bankin Najeriya, CBN, ta ce nan ba da dadewa za a nemi naira ta takarda a rasa, yana mai shawartar mata da maza yan kasuwa su yi rajista da e-Naira. The
Manhajar eNaira ya yi batan dabo daga kan Google Play Store kimanin kwanaki biyu bayan kaddamar da ita, rahoton Punch ya nuna haka. Wannan ya faru ne bayan sam
Matsalolin tabarbarewar tattalin arziki na neman zame wa ‘yan Najeriya gaba damisa baya siyaki, yayin da aka wayi gari darajar dalar Amurka daya ta kai N500.
A makon nan mu ka ji cewa farashin gangar danyen mai a kasuwar Duniya ya kai fam $40. Kila man fetur ya kara tsada a gidajen mai a gida bayan karin darajar 2%.
Dala ta yi wuya a halin yanzu saboda takunkumin zirga-zirga da aka sa. Farashin Dalar ta zabga muguwar tsada a kasuwar canji inda yanzu ake saida $1 a N445.
Rahotanni sun kawo cewa a ranar Alhamis, 12 ga watan Maris, farashin chanja naira na tsakanin N405 da N420 kan kowani dalar Amurka guda a kasuwar bayan fage.
Gwamnatin kasar Amurka ta sanar da kama wasu yan Najeriya guda hudu da laifin satar dala miliyan 18, kimanin naira biliyan 6 (N6,507,000,000) ta amfani da yanar gizo, a ranar Talata, 10 ga watan Disamba.
Dollar zuwa Naira
Samu kari