Kasar waje
Isra'ila ta yi barazanar kai hari Iran kamar yadda ta yi wa Hamas da Hezbollah, bayan harin Houthi, kuma ta ce za ta iya kare kanta ba tare da taimakon Amurka ba.
Za a karrama wasu shugabannin Najeriya a birnin London. Za a karrama gwamna Umaru Bago, Seyi Tinubu, gwamnan Legas, ministan harkokin cikin gidan Najeriya.
Rahoton NTSB ya ce hatsarin da jirgin Habert Wigwe ya yi ya faru ne saboda kuskuren matuƙi da kuma sakacin kamfani. Matuƙin ya tashi duk da yanayi mara kyau.
Indiya ta kai hari Pakistan yayin da Pakistan ta ce ta harbo jiragen yaƙi 5. Indiya ta ce ta kai harin ne kan 'yan ta'adda, ikirarin da Pakistan ta karyata.
Abin al'ajabi da farin ciki ya faru a kasar Rwanda bayan wata dattijuwa mai shekaru 102 ta gane gaskiya inda ta karbi addinin Musulunci, mutane suka yaba mata.
Fubara ya dawo daga hutun makonni biyu, bayan ya gana da Tinubu a Landan. An ce gwamnan da aka dakatar ya kuma gana da Wike, ya durkusa har gwiwa yana neman gafara.
Hukumomin FBI da DEA da ke Amurka sun nemi karin kwanaki 90 don fitar da takardun bincike kan zargin Tinubu, amma Greenspan ya nemi a fitar da su cikin mako guda.
Fasto Chris Oyakhilome ya bayyana cewa allurar rigakafin COVID-19 ce ta kashe Fafaroma Francis, yana danganta mutuwarsa da hadin kai da masu mulki.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano ya ce Fafaroma Francis mutum ne mai saukin kai kuma cike da alheri, ya tuna kyautar hula da ya bashi a Vatican a 2020.
Kasar waje
Samu kari