Kasar waje
Wata 'yar Najeriya mai shekaru 25 da ke rayuwa a Birtaniya ta bayyana miliyoyin da take kashewa kan kudin haya, wuta da ruwa da sauransu a kowane wata.
Gwamnatin Bola Tinubu Najeriya za ta tura tawaga mai ƙarfi zuwa Jamhuriyar Nijar domin isar da sakon shugaban ga Janar Abdourahamane Tchiani a gobe Laraba.
Wata kotun tarayya a ƙasar Amurka ta umurci hukumar FBI da DEA su saki bayanan binciken da suka shafi Bola Tinubu kan zargin safarar miyagun kwayoyi.
Faransa ta zama kasar da Shugaba Bola Tinubu ke matukar sha’awa, inda ziyarci birnin Paris sau takwas tun bayan hawansa mulki a ranar 29 ga Mayu, 2023.
Gwamnatin Kano ta bayyana matsayarta kan hukuncin kotun ECOWAS inda ta bayyana cewa ba za ta janye dokokin batanci da take amfani da su a jihar ba.
Gwamnatin Kano ta sauke nauyin bashin da ake bin jihar na karatun dalibai 84 da gwamnatin baya, a karkashin Abdullahi Umar Ganduje ta aika kasar waje karo karatu.
Kotun kungiyar kasashen Afirka ta Yamma, ECOWAS ta yanke hukunci cewa dokokin batanci na jihar Kano sun saba wa hakkokin dan Adam da yancin fadar albarkacin baki.
Gwamnatin Najeriya ta yi hadaka da kasar Japan domin tallafawa manoma 500,000 da kayan aiki domin habaka tattali da samar da abinci a damunar bana.
Gwamnatin sojan Nijar ta ayyana Hausa a matsayin harshen kasa, mataki da ke kawar da Faransanci da kuma nuna kishin yare da ikon ‘yan kasa. Amma an ce wasu na adawa.
Kasar waje
Samu kari