Hukumar DSS
Hukumar tsaron farin kaya DSS ta damƙe wata yar shekara 23, Fiddausi Ahmadu, bisa zargin barazana ga rayuwar Ƙashim Shettima, Nasir Gawuna da Alƙalai
Hukumar FCTA da ke Abuja ta lalata babura 478 yayin da ta yi barazanar fara kama fasinjojin da ke amfani da babura a birnin a kokarinta na hana aikin achaba.
Rundunar tsaro ta farin kaya, DSS, ta karyata ikirarin cewa jami’anta sun kama daya daga cikin alkalan kotun zabe da suka yanke hukunci kan zaben gwamnan jihar Kano.
Hukumar yan sandan farin kaya ta Najeriya (DSS) ta kama mamban majalisar dokokin jihar Ogun da wasu mutane 5 bisa zarginsu da hannu a kisan Sagamu.
Tsohuwar shugabar hukumar NDDC, Lauretta Onochie na son hukumar ƴan sandan farin kaya ta cafke Peter Obi na jam'iyyar Labour Party kan zargin iza wutar rikici.
Hukumar ƴan sandan farin kaya (DSS) ta cafke tare da titsiye mataimakiyar gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Aisha Ahmad, kan badaƙalar $300m.
Kwanan nan aka cafke Hadiman wasu Abdulrasheed Bawa; Rufa’i Zaki da Daniela Jimoh sai ga shi yanzu DSS ta gayyaci wasu ‘yanuwan shugaban EFCC da yake tsare.
Jami'an hukumar tsaron farin kaya (DSS) sun damƙe wasu ma'aikata bisa zargin wawure kayayyakin da gwamnati ta ware domin tallafa wa yan ƙasa su rage radadi.
Kungiyar Manoma a Najeriya (AFAN ) ta bayyana cewa wadanda su ka ci bashin kudaden lamuni na CBN yawanci ba manoma ba ne shi yasa samo kudaden zai yi wahala.
Hukumar DSS
Samu kari