Hukumar DSS
Wasu 'yan uwan tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele da aka dakatar, sun sanar da janye ƙarar da suka shigar kan jami'an DSS da AGF.
Hukumar 'yan sandan farin kaya (DSS) ta kama Manajoji 2 da wasu ma'aikatan hukumar sufurin jiragen ƙasa bayan fitar bayanan sirrin sake kai hari kan jirgi.
Sanannen lauya mai rajin kare hakƙin ɗan Adam, ya yi kiran da a saki dakataccen shugaban hukumar EFCC daga ɗaurin da hukumar DSS ta yi masa a birni arayya Abuja
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta yi fatali da karar da karar da babbar ma'aikaciyar CBN ta shigar akan hukumar yan sandan DSS.
Abbas Umar Masanawa ya samu kan shi a hannun DSS saboda binciken Godwin Emefiele. Tsohon Gwamnan babban bankin ne ya yi sanadiyyar ba Masanawa mukami a NSPMC.
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya mista Godwin Emefiele zai gurfana a gaban kotu inda zai fuskanci hukuncin ɗaurin shekaru biyar a gidan yari sakamakon.
Gwamnatin Tarayya za ta janye tuhumar da take yi wa dakataccen gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele kan tuhummar mallakar makamai ba bisa ka'ida ba.
Sabon rahoto ya bayyana ainihin dalilin da ya hana Majalisar Dattawan Najeriya tabbatar da El-Rufai wato tsohon gwamnan jihar Kaduna matsayin ministan Tinubu.
Hukumar jami'an tsaro na farin kaya (DSS), ta musanya raɗe-raɗin da ake na cewar ba ta bin umarnin kotu musamman ma na ci gaba da tsare Emefiele, Bawa da Kanu.
Hukumar DSS
Samu kari