Jam'iyyar APC
Rahotanni daga jihar Kano sun bayyana cewa tsohon gwamnan Kano kuma jagoran kwankwasiyya, Rabi'u Kwankwaso, ya kafawa APC wasu sharuɗda kafin komawa cikinta.
Hukumar bincike ta ‘yan jaridun duniya ta ICIJ ta yi bincike wanda takardun Pandora su ka fallasa gwamna jihar Ogun, Dapo Abiodun, gwamna na 3 karkashin jam’iyy
Gombe - Yayinda siyasar jihar Kano ta dau sabon salo gabanin zaben shugabannin jam'iyyar APC da za'ayi, an rantsar da sabbin shugabannin jam'iyyar na Gombe.
Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Delta, tsohon ɗan majalisar wakilan tarayya da sauran dumbin magoya bayansu sun fice daga jam'iyyar APC, zasu koma PDP.
Wani dan majalisar wakilai ya zargi jam’iyyar All Progressives Congress mai mulki da kulla makirci don yin magudi ga sauran jam'iyyun adawa a babban zaben 2023.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Ken Nnamani, ya yaba da gudunmawar da babban jagoran Jam’iyyar APC na kasa, Bola Tinubu, ya bayar ga ci gaban dimokradiyya.
Babbar jam'iyyar hamayya PDP ta kirayi APC ta rungumi gazawarta hannu biyu, ta daina koke koke tana labewa da wasu abubuwa na daban, domin yan Najeriya sun gaji
Mai Mala Buni, shugaban kwamitin riko na jam'iyyar All Progressives Congress (APC), a ranar Laraba, 13 ga Oktoba, ya gana da gwamna Ahmadu Fintiri na Adamawa.
Jam'iyyar All Progressives Grand Alliance ta bayyana sauya shekar mataimakin gwamnan jihar Anambra, Dr Nkem Okeke zuwa APC a matsayin abun da take tsammani.
Jam'iyyar APC
Samu kari