Jam'iyyar APC
Gwwamna Ortom na jihar Benuwai ya amsa tbayoyin yan jarida a Makurdi, babban birnin jiharsa, jima kaɗan bayan ya dawo daga wurin babban taron PDP da ya gudana.
Jigo a jam'iyyar APC ya tsorota da zaben Ayu a matsayin sabon shugaban APC. Ya ce hakan babban kalubale ne ga jam'iyyar ta APC mai mulkin Najeriya a yanzu.
Matasa a jihar Filato sun fara zanga-zangar ƙin amincewa da matakin majalisar dokokin jihar na tsige shugabansu, inda suka mamaye zauren majalisar da safiya.
Gwamnan jihar Filato, Simon Lalong, yace sam ba shi da hannu a rikicin da ya yi awon gaba da shugaban majalisar dokokin jihar, har aka naɗa sabo a jihar Fitato.
Sabon shugaban jam'iyyar PDP ya mika zazzafan sako ga jam'iyyar APC mai mulki bayan sanar dashi a matsayin shugaban jam'iyyar PDP. Ya ce APC ta shirya mika mulk
An yi taron gangamin PDP jiya a Abuja, an zabi shugabannin PDP a matakai daban-daban na kasa. Wani jigon PDP ya bayyana hanyoyin da PDP za ta bi ta dawo martaba
Awka - Jam'iyya mai rike da gwamnati a jihar Anambara, All Progressives Grand Alliance (APGA), ta yi babban rashi sakamakon sauya shekan wani dan majalisar waki
Tsohon mataimakin Shugaban kasa kuma dan takarar kujeran shugaban kasa a zaben 2019, Alhaji Atiku Abubakar ya caccaki gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari da APC.
Tsohon ministan sufuri, Ibrahim Isa Bio ya sauya sheka daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Jam'iyyar APC
Samu kari