Jam'iyyar APC
Shugaban kungiyar masoyan jigon APC Bola Ahmed Tinubu a jihar Ribas, Okocha, yace shugabannin APC na shirya masa magoya baya aƙalla 50,000 mambobin jam'iyya APC
Shugabancin jam’iyyar APC sun bukaci shugaban jam’iyyar na reshen jihar Zamfara, Sanata Kabiru Garba Marafa da ya yi biyayya ga shugabannin sa ko ya ga hukunci.
Jiga-jigan APC a irinsu Kwara da Imo sun ki yarda Jam’iyya tayi masu sulhu. A Jihohin Kano da Legas kuwa, an kama hanyar shawo kan rigimar da ta bullowa APC.
Jim kadan bayan kammala zaben gwamna a Anambra, APC tace bata amince da sakamakon zabe ba. Wannan y jawo cece-kuce, jigon APC ya taya APGA murnar cin zabe.
Sanata Kabiru Garba Marafa ya sha alwashin kai karar shugaban jam’iyyar APC a kotu. Mutanen Sanata Marafa za su yi amfani da kotu ne domin a tsige Mala Buni.
Rikicin da ke jam'iyyar APC ya tsananta a ranar Lahadi yayin da bangaren Sanata Kabiru Garba Marafa na jam'iyyar a jihar Zamfara suke kokarin tsige Mai Mala.
Gwamna Godwin Obaseki, na jihar Edo, ya bayyana cewa ba shi da wani ɓoyayyaen shiri na sake komawa tsohuwar jam'iyyarsa, domin ya san abinda ya baro a can.
Dan takaran jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben gwamnan Anambra da aka kammala, Andy Uba, yace sam ba yarda da sakamakon zaben da INEC ta sanar.
Zamfara - Sabon baraka ya sake aukuwa tsakanin yan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Zamfara kan zaben sabbin shugabannin jam'iyya a jihar.
Jam'iyyar APC
Samu kari