Jam'iyyar APC
A yau ne kungiyar TNN ta samarwa da sanata Rochas Okorocha fom din nuna sha'awa da tsayawa takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, kamar yadda ya yada a Facebook
Tsohon shugaban majalisar dattawan tarayyan Najeriya, Ken Nnamani, ya bayyana niyyarsa ya zama kan kujerar shugaba Buhari da zaran ya tashi a babban zaben 2023.
Tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Tinubu, ya karbi fom din N100m na jam’iyyar APC domin tsayawa takarar shugaban kasa, kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito.
Shugaban jam'iyyar APC mai mulki, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce duk ya zama shugaban jam'iyya ba shi da ikon yanke hukunci kan yankin da za'a ba tikitin takara.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, ya ce jam'iyyarsa tasa Naira miliyan 100 a matsayin kudin fom din takara ne saboda muhimmancin ofishin. Jam'iyy
Gwamna Dave Umahi na jigar Ebonyi ya tabbatar wa duniya cewa ya cake miliyan N100m kuma ya karɓi Fom ɗin takarar shugaban ƙasa karkashin inuwar jam'iyyar APC.
‘Ya ‘yan cikin Sani Muhammed Sha’aban sun saya fam domin takarar kujerar Gwamnan Kaduna. Sha’aban zai fito takara a zaben 2023, ya ci burin gaje Nasir El-Rufai.
Cosmas Ndukwe ya hakikance a cewa lokacin Kudu maso gabas ne su shugabanci Najeriya. Ndukwe ya na so ne a fasa zaben tsaida ‘dan takarar shugaban kasa a PDP.
Yayin da zaben shugaban kasar Najeriya na 2023 ke kara matsowa, Kungiyar Harkokin Matasan Najeriya (YNNU) ta rubuta wasika ga tsohon shugaban kasar Najeriya, Go
Jam'iyyar APC
Samu kari