Jam'iyyar APC
Kotun ƙarshe daga ita sai Aah ya isa a Najeriya ta shirya vayyana hukuncin da ta yanke kan rikicin jam'iyyar APC a Kano wanda ya shafi shugabancin jam'iyya.
Shugaban Cocin Citadel Global Community a Najeriya, Tunde Bakare, a ranar Alhamis, ya siya fom din sha'awa da takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar
A ranar Alhamis, Atedo Peterside, wani dan kasuwa a Najeriya kuma masanin tattalin arziki ya ce jam’iyyun da ke tunanin tsayar da Goodluck Jonathan ba za su sam
An girgiza tafiyar Sanata Kalu a APC yana tsakiyar shirin fitowa takara a 2023. Orji Uzor Kalu ya rasa wani ‘danuwansa da suke tare a siyasa ga jam’iyyar adawa.
Sanatan APC kuma tsohon gwamnan jahar Ogin, Ibikunle Amosun, ya bayyana manufarsa na neman ɗorawa daga inda shugaban ƙasa Buhari zai aje a zaɓen 2023 dake tafe.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Kwamaret Adams Oshiomhole, ya bayyana irin kwarewar da ya samu a rayuwa wacce ta dace da zama shugaban ƙasa a Najeriya.
An samu wasu kungiyoyi masu zaman kansu da suka tarawa Babagana Umara Zulum kyautar N50m. Wadannan kungiyoyi su na jin dadin aikin da ya ke yi a jihar Borno.
Jagoran jam'iyyar APC na kasa kuma dan takarar shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ce karuwar mutane da ke aiki don samun tikitin takarar shugaban kasa
Labarin da ke iso mu ya bayyana cewa, jam'iyyar APC a halin yanzu ta dage ranar rufe sayar da fom din takara zuwa ranar 10 ga watan Mayu. Ta yi karin haske akai
Jam'iyyar APC
Samu kari