Jam'iyyar APC
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu da jam'iyyar All Progressives Congress, APC, jihar Legas sun dakatar da harkokin kamfen saboda karancin fetur da naira
Ana sauraron zuwan tsohon Gwamnan jihar Gombe wajen taron PDP sai ‘Yan Kalare su ka shiga gidan wani 'dan siyasa Salisu Abdulaziz, sun aukawa mata da matasa.
Wani dan takarar shugaban kasa a ADP, Sani Yabagi ya ce babu batun alheri game da sauyin kudi, kawai ana son hana yin zabe sahihi ne a Najeriya a 2023 da ake.
Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a zaben 2023, ya ce ya dogara ga Allah ne don samun nasara a zaben. Ya bayyana hakan ne a Abuja
Bola Tinubu ya kwashi makudan kudade ya ba da ga ahalin mutanen da aka kashe a jihar Katsina yayin wani mummunan harin 'yan bindiga da ya auku a kwanakin baya.
Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Fashola ya ce Bola Tinubu zai ci zabe. Ganin Peter Obi da Rabiu Kwankwaso sun koma LP da NNPP, Ministan ya ce sun yi nasara
Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party ma kasa, Iyorchia Ayu, ya bayyana cewa zautattun mutane ne kawai za su zabi jam’iyyar APC mai mulki a zaben 2023.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki ya bukaci yan Najeriya da kada su yi zanga-zanga, inda ya ce kawai su mallaki katin zabensu don waje da APC.
Tsohon shugaban hafsun sojojin kasa, Tukur Buratai ya ce yanzu ya shiga siyasa tsamo-tsamo, kuma yana goyon bayan jam’iyyar APC, yana tallata ‘dan takaransa.
Jam'iyyar APC
Samu kari