Jam'iyyar APC
Shugaba Muhammadu Buhari yayi kira ga 'yan Najeriya da su zabi Bola Ahmed Tinubu saboda ya matukar fahimtar matsalolin Najeriya kuma zai iyaa magannnce su.
Za a ji labarin yadda Shugaban Jam’iyya APC da ‘Dan takaran kujerar Gwamna suka gamu da hadari a mota, amma Ubangiji ya nuna masu aya, domin duk sun kubuta.
Fani-Kayode, direktan watsa labarai na kwamitin yakin neman zaben Tinubu yayi martani ga Pa Adebanjo,kan cewa kirista ba zasu sake mulki ba idan Obi ya sha kaye
Yayin da zaben 2023 ke kara gabatowa, kwamishinan jihar Zamfara ya bayyana komawarsa jam'iyyar PDP mai adawa. Kwamishinan ya bayyana dalilin komawa jam'iyyar.
Jam'iyyar All Progressives Congress, APC, mai mulki a kasa ta ce ta dakatar da taron yakin neman zaben ta na dan takarar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na Kano
Tsohon gwamnan jihar Borno kuma dan takarar kujerar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress APC ya kalubalanci Alhaji Atiku Abubakar.
Kwanaki 15 kacal kafin zaben shugaban kasa, jam'iyyar APC ta rasa ɗaya daga cikin hadiman gwamna Inuwa Yahaya na jihar Gombe, ya tattara ya koma jam'iyar NNPP.
Jarman Sokoto, Alhaji Umarun Kwabo tare da tsaffin kwamishanonin jam'iyyar PDP biyu da kuma hadiman gwamna Aminu Waziri Tambuwal 127 sun koma jam'iyyar APC.
Kungiyar kamfen din Bola Ahmed Tinubu, ;dan takarar shugaban kasa a APC, ta soke gangamin yakin neman zaben da za ta yi a jihar Kano na mako mai zuwa,ba dalili.
Jam'iyyar APC
Samu kari