Jam'iyyar APC
Kungiyar gwamnonin APC ta zabi gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma a matsayin shugabanta inda zai gaji tsohon gwamnan jihar Kebbi, Alhaji Abubakar Atiku Bagudu.
Tsohon sanata Shehu Sani, ya ƙalubalanci tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai, da idan ya isa ya bayyanawa duniya ta gani kadarorinsa da ya mallaka
Miyagun, ƴan bindiga sun tasa ƙeyar shugabannin mata na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a yankin ƙaramar hukumar Birnin Gwari cikin jihar Kaduna.
Sabbin gwamnonin da aka rantsar a ranar Litinin sun fara aiki ba kama hannun yaro. Wasu daga cikinsu sun bayar da umarnin kulle asusun ajiya na jihohin su.
Nasir El-Rufai ya yi magana bayan rabuwa da kujerar Gwamna a karon farko a shekara 8. Mulki ya kare bayan shekaru, Malam El-Rufai ya zama kamar kowane talaka.
Sabon gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya sha alwashin ƙwato kadarorin jihar da gwamnatin Aminu Waziri Tambuwal, ta yi gwanjon su. Ya ce ba sani ba sabo.
Gwamnan jihar Neja ya bayyana cewa, zai rushe wani ofishin 'yan sanda saboda ya kasance a kan hanyar ruwa wanda ke kawo tsaiko ga ruwan sha a jihar ta Arewa.
Shugaban ƙasa, Alhaji Bola Ahmed Tinubu, ya ve babu zancen biyan tallafin man fetur a gwamnatinsa, maimakon haka zai sauya akalar kuɗin zuwa wasu bangarori.
Shugaban Najeriya da bai jima da hawa kan madafun iko ba, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sanr da rukunin farko na naɗe-naɗensa bayan karban mulki daga Buhari.
Jam'iyyar APC
Samu kari