Jam'iyyar APC
Jam'iyyar NNPP ta kasa ta yi watsi da labaran da ake yadawa na cewa dan takararta na shugabancin kasa, Rabiu Musa Kwankwaso zai koma jam'iyyar APC mai mulki.
Wani fitaccen fastion Najeriya, Theophilus Olabayo, ya yi hasashen cewa za a rantsar da Bola Tinubu a matsayin shugaban kasar Najeriya a ranar 29 ga watan Mayu.
Kungiyar Atyap a Kaduna ta zama haramtacciya yayin da gwamnan jihar ya saura masa sa'o'i kadan ya sauka daga kan karagar mulkin jihar da ke Arewa maso Yamma.
Mun tattaro muku sunayen wasu manyan 'yan siyasa da fastoci da ba su son a rantsar da zababben shugaban kasa Bola Tinubu a ranar 29, ga watan Mayu mai zuwa.
Fasto Tunde Bakare ya bayyana cewa, zai karbi matsayin minista idan gwamnatin Tinubu ta dauki kujerar ta ba shi a wannan karon bayan karbar mulkin Bola Tinubu.
Ibinabo Dokubo ta ce Bola Ahmed Tinubu ya saka mata da zama Minista idan ya hau mulki. ‘Yar siyasar ta ce akalla zai yi kyau a bari ta kawo sunan wanda za a ba.
A halin da ake ciki, saura kwanaki biyu kadai ya rage Bola Tinubu ya karbi mulkin kasar nan daga hannun shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya shage shekaru.
Sanata Oluremi Tinubu, ita ce matar zababben shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu. Uwargidan ta Tinubu kuma ita ce sanata da ke wakiltar Legas ta tsakiya.
Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ya bayyana yiwa fursunoni 115 afuwa biyo bayan nazari mai zurfi kan cunkoson da ke yawan faruwa a gidajen yarin kasa Najeriya.
Jam'iyyar APC
Samu kari