Delta
Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Delta, tsohon ɗan majalisar wakilan tarayya da sauran dumbin magoya bayansu sun fice daga jam'iyyar APC, zasu koma PDP.
Tsohon gwamnan soji na Cross River da Delta a zamanin mulkin marigayi Janar Sani Abacha, Commodore Ibrahim Kefas (mai ritaya), ya rasu a ranar Juma’a, 1 Oktoba.
Cif Mary Iyasere, mai ba da shawara na musamman ga Gwamna Ifeanyi Okowa na jihar Delta kan bunkasa kasuwanci , ta mutu a ranar Laraba, 22 ga watan Satumba.
Fusatattun matasa sun samu nasarar halaka wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne da su ka yi garkuwa da mutane biyu kuma su ka halaka su a anguwar Isoko da ke jihar
Delta - Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa, PDP, ta lallasa takwararta jam'iyyar APC a zaɓen cike gurbi na ɗan majalisar dokokin jihar Delta, wanda INEC ta gudanar.
An shiga halin fargaba a garin Umutu, a ƙaramar hukumar Ukwuani ta jihar Delta, bayan kisan wasu jami'an 'yan sanda uku na hedikwatar rundunar da ke yankin.
Hausawa da Fulani a jihar Delta sun yi fadan kare-jini-biri-jini yayin da wani Bafulatani ya caka wa wani yaron Hausawa wuka saboda zarginsa da aikata masa barn
Jami'an tsaron sa kai a garin Amukpe, jihar Delta, sun cafke wani.mutumi da zargin kwanciya da yarsa ta cikinsa har ta samu juna biyu ta haifi jariri a Delta.
Olusegun Obasanjo ya ce ya yi matukar sa'an ganin nadin sarautan sarakunan Itsekiri 3 wato Olu na Warri, yana mai cewa baya fata ko addu'ar ganin nadin na hudu.
Delta
Samu kari