Delta
Majalisar dattawa ta yi martani kan kisan gillar da aka yi wa jami'an sojoji 16 a jihar Delta. Majalisar ta bukaci a tabbatar da cewa maharan sun fuskanci hukunci.
Yayin da ake jimamin kisan sojoji akalla 16 a jihar Delta, Gwamna Sherrif Oborevwore ya yi Allah wadai da harin inda ya sha alwashin daukar mummunan mataki.
Yayin aka hallaka sojoji 16 a kauyen Okuama da ke karamar hukumar Ughelli ta Kudu a jihar Delta, ana zargin wasu sojoji sun kona kauyen kurmus da safiyar yau.
Wasu sojojin Najeriya sun rasa rayukansu a jihar Delta bayan an yi musu wani mummunan kwanton bauna. Hedikwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta tabbatar da faruwar lamarin.
Harbe-harben sojoji ya yi ajalin mutuwar mutane biyu da jikkata wasu mutane a jihar Delta yayin da ‘yan Najeriya ke fama da hare-haren ‘yan bindiga da masu garkuwa.
Sojoji sun ci karo da wani gari a jihar Ribas da ke Neja-Delta inda ake satar danyen mai. N40, 000 ake biya domin a haka rami, daga nan sai a shiga satar danyen mai.
Kakakin majalisar dokokin jihar Delta, Honorabul Emomotimi Guwor, ya rantsar da sabbin mambobi biyu na jam'iyyar APC bayan sun yi nasara a zaben cike gurbi.
Shahararren mawakin Urhobo a Najeriya, Cif Daniel Iriferi ya riga mu gidan gaskiya ya na da shekaru 91 a jihar Delta bayan fama da jinya mai tsayi.
Fadar mai martaba Asagba na Asaba ta fito fili ta musanta batun mutuwar basaraken gargajiyar. Fadar ta bayyana cewa basaraken kwanciya kawai ya yi a asibiti.
Delta
Samu kari