Delta
Gwamna Sherrif Oborevwori ya ɗauki matakin dakatarwa kan kwamishinan noma da wasu jami'ai a ma'aikatarsa yayin da ake bincike kan badakalar wani aiki.
Wasu miyagu sun halaka shugabannin matasa biyu a jihar Delta ranar Litinin da ta gabata, Sanatan jihar ya yi Allah wadai da kisan gillan, ya nemi a ɗauki mataki.
'Yan bindiga sun yi garkuwa da jami'an 'yan sanda uku da ke bakin aiki a jihar Delta yayin da aka bazama nemansu ruwa a jallo tare da cafke wani da ake zargi.
Tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da wasu sufetocin yan sanda uku tare da sace makamansu a garin Ohoror da ke karamar hukumar Ughelli ta arewa, jihar Delta.
Gwamna Oborevwori na jihar Delta ya naɗa kwamishinan yaɗa labarai na Anton< janar kuma kwamishinan shari'a bayan sama da watanni 7 da hawa kan madafun iko.
Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori ya bayyana cewa ya yi nasara a shari'o'i 38 tun daga zaben fidda gwani har zuwa yanzu da ya yi nasara a Kotun Koli.
Kotun Koli da ke Abuja ta tanadi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Delta da ke neman tsige Gwamna Sherrif Oborevwori na jam'iyyar PDP a jihar.
Wani asibiti a jihar Delta ya tsare wata mata da ta haifi 'yan hudu saboda gaza biya naira miliyan hudu kudin ajiyar yaran a 'incubator'. Tun a 2023 ta haifi yaran.
A yayin da wasu gwamnoni ke jiran rahoto daga majalisar jiharsu, tuni gwamnonin Katsina, Plateau da Delta suka sa hannu kan kasafin kudinsu har ya zama doka.
Delta
Samu kari