Daurin Aure
Shahararren dan TikTok, Ashiru Idris wanda aka fi sani da Mai Wushirya, ya bayana cewa ya auren Basira 'Yar Guda. Ya bayyana cewa dama can ba so yake ba.
NBA ta soki hukuncin kotun Kano da ta tilasta wa masu TikTok Idris Mai Wushirya da Basira Yar Guda aure, ta ce hakan ya sabawa tsarin mulki kuma cin zarafi ne.
Hukumar Kula da Sufurin Jiragen kasa ta Najeirya ta tabbatar da cewa Jarumi Shawn Faqua ya kama tarihin zama na farko da aka daura aurensa ana cikin tafiya a jirgi.
Rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Borno na bincike kan wata budurwa ta kashe kanta saboda cewa an tilasta mata ta auri abokin babanta kuma bata so.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da ke shugaban hukumar Hisbah a Kano ya ce Basira 'Yar Guda ta fadi sharadin auren Idris Mai Wushirya bayan umarnin kotu a Kano.
Wata budurwa da aka so a tilastawa auren abokin babantta ta kashe kanta kan saboda damuwa. Lamarin ya faru ne a karamar hukumar Gubio a jihar Borno.
An sha biki a jihar Ebonyi bayan daura auren kanin ministan ayyuka, Injiniya Silas Umahi da yar uwar gwamnan jihar mai suna Cynthia Rebecca Nwifuru.
Shahararriyar mawakiya a Najeriya, Tiwa Savage ta ce tana iya amincewa ta zama matar aure ta biyu, idan hakan ne zai ba ta damar samun mijin kirki.
A labarin nan, za a ji cewa 'yan uwan Bilyaminu Bello, magidancin nan da matar shi ta kashe sun yi takaicin Shugaban Kasa Bola Tinubu ya yafe wa Maryam Sanda.
Daurin Aure
Samu kari