Kalli yanayin da Rahama Sadau ta fito a sabbin hotuna

Kalli yanayin da Rahama Sadau ta fito a sabbin hotuna

Shahararriyar jarumar nan ta Kannywood wacce aka dakatar, Rahma Sadau ta bayyana a wasu sababbin hotuna.

Rahma ta dauki hotunan ne dauke da kwaliyyae zamani sannan kuma ba tare da ta sanya mayafi ko kallabi wajen rufe suman kanta ba.

Hakan ya ja hankulan mutane da dama a shafukan zumunta inda sukayi kira ga jarumar kan ta dunga rufe gashin kanta musamman a matsayinta na Bahaushiya kuma Musulma.

Kamar yadda kuka sani Musulunci ya koyar da cewa mace ta dunga killace duk ilahirin jikinta domin ko ina na jikin mace al’aura ne zai dai fuskanta da tafukan hannayenta.

KU KARANTA KUMA: Yusuf Buhari na nan da ransa, ku daina yada labaran karya - Onochie

Ga hotunan jarumar da ya ja hankali jama’a a kasa:

Kalli yanayin da Rahama Sadau ta fito a sabbin hotuna
Kalli yanayin da Rahama Sadau ta fito a sabbin hotuna

Kalli yanayin da Rahama Sadau ta fito a sabbin hotuna
Kalli yanayin da Rahama Sadau ta fito a sabbin hotuna

A baya Legit.ng ta rahoto cewa Rahama Sadau, ta bayyana a ranar Asabar din da ta gabata cewar, ta soma shiga matsalolin rayuwa ne tun bayan da ta fara fitowa a shire-shiren fina-finan kudancin kasar nan ta Najeriya da aka fi sani da Nollywood.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng