Dandalin Kannywood
Soyayya gamuwar jini, inji masu hikimar zance, hakan ce ta faru a lokacin da wata matashiya mai suna Maryam yar shekara 17 tayi tattaki tun daga kasar nijar zuwa Najeriya kawai saboda ta hada ido da shahararren mawaki M. Shareef.
A kwanakin baya ne hukumar tace fina-finan Hausa ta bayyana janye dakatarwar da ta yi wa shahararriyar jarumar wasan kwaikwayon Hausa, Rahama Sadau, tun a shekarar da ta gabata. A wata tattaunawa da ya yi da jaridar Daily Trust
Rahotanni sun kawo cewa tsohuwar jarumar nan da aka dama dasu a baya a dandalin shirya fina-finan Hausa, Abida Muhammad za ta yi aure. Wannan dai shine karo na biyu da jarumar zata yi aure, domin mijin ta na fari Hamza.
Shahararriyar jarumar nan ta Kannywood, Maryam Booth ta saki wasu kyawawan hotunan ta da ta dauka a kwanan nan. A cikin hotunan jarumar ta haska sannan kuma ta fito shar da ita inda tsantsar kyawunta na usuli ya bayyana.
Nafisa Abdullahi ta wallafa wannan hoto ne dai domin taya jarumar fim din Indiyan murnar zagayowar ranar haihuwarta, inda ta kuma kara da cewa da gangan ta sanya hoton da ta san sai wasu sun tofa albarkacin bakin su.
Fitacciyar tsohuwar jarumar nan ta dandalin shirya fina-finan Hausa Fati Muhammad ta maida maratani ga wasikar wani mutum mai suna mai suna Datti Assalafiy bayan ya yi korafin cewa tana biyewa masu kudi yan siyasa suna kwana dasu.
Mun samu labari cewa Kungiyar MOPPAN tace har yanzu ba a yafewa Rahma Sadau ba. Kabiru Maikaba yace ba Afakallahu bane zai yi wa ‘Yar afuwa ba. Kwanan nan za a zauna da babbar ‘Yar wasan kwaikwayon a Garin Kano.
Hassana da Hussaina Musa Abdullahi, sune mafi mafi shaharar tagwaye a dandalin kannywood. An haife su kuma sun taso ne a jihar Kano, inda Hussaina ta makaranta koyon tsafta ta jihar Kano kuma take aiki a ma'aikatar kewaye ta jihar
Wata ficecciyar dandalin Nollywood, Liz Anjorin, ta bayyana dalilin da ya sa ta yi watsi da Kristanci ta rungumi addinin Musulunci. Ta ce a lokacin da mahaifiyata ta rasu, fiye da coci goma sun ƙi su yi wa mahaifiyarta jana'iza.
Dandalin Kannywood
Samu kari