Dandalin Kannywood
Fitacciyar tsohuwar jarumar nan a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood wadda aka fi sani da Sa'adiyya Gyale ta yi karin haske game da yiwuwar dawowar ta shirin harkar fim musamman ma idan tayi na'am da irin rawar da
Kamar dai yadda muka samu daga majiyar mu FIM, daya daga cikin fitattun daraktocin masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood watau Kabiru S. Yaro wanda aka fi sani da Kokobi tare da wasu mutane ashirin da bakwai ne suka sh
Shahararriyar jarumar nan ta wasannin fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood watau Umma Shehu a karon farko ta fito tayi tsokaci game da firar da tayi da fitaccen dan fim din nan, ma'aikacin tashar tauraron dan adam ta Arewa24,
Labarin da muke samu na nuni ne da cewa wasu manyan masu ruwa da tsaki a harkokin finafinan Hausa ta Kannywood sun kafa wani kwamiti mai mutane ashirin da takwas da aka dorawa alhakin bincike tare da gano matsalolin da masana'anta
Daya daga cikin fitattun daraktoci masu ba da umurni a masana'antar Kannywood mai suna Kamal S. Alkali ya roki shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya ginawa 'yan fim din dake arewacin Najeriya gidajen kallo na zamani. Fitaccen darak
A cikin hirar, Zee Zee ta bayyana cewar tana matukar girmama marigayi dan Ibro da marigayiya Aisha Dan Kano, sa’annan tace ita mutumce mai yawan karanta Al-Qur’ani da Hadisan Manzon Allah don kara samun haske a Musulunce.
A wani mataki mai daukan hankali a sa-toka sa-satsi dake tsakanin Sarkin Kannywood, Ali Nuhu da yaronsa, Adam A Zango, masu kallon fina finan na Kannywood sun kammala shrin nada A Zangon a matsayin ‘Sarkin Yan Fina Finan Hausa.”
Kamar dai yadda muke samu daga majiyoyin mu, rahotanni daga jihar Kaduna dake a shiyyar Arewa maso yammacin Najeriya inda ke zaman tamkar babban gari na biyu da ya tara masu sana'ar fim bayan Kano sun nuna cewa fitaccen jarumin
Shahararriyar jarumar nan da tayi fice a harkar shirya fina-finan Hausa Maryam Both tayi raddi ga masu amfani da sunanta a shafukan yanar gizo. Jarumar tayi Allah ya isa ga masu amfani da sunan nata suna bata mata suna.
Dandalin Kannywood
Samu kari