Dandalin Kannywood
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito magoya baya na rade radin wai Naziru na hassada da wannan cigaba da Rarara ya samu, da wannan ne Nazirun yace ko da Rarara zai kwashe shekaru dari akan wannan mukami da Buhari nada shi ba zai taba tara
Masana’antar Kannywood na da albarkattun kyawawa kuma kwararrun yan wasa mata da suka amsa sunansu na kyawawa. Baya ga kyawu da wadannan mata ke da shi sun kasance masu kwazon aiki. Munyi amfani da wannan dama wajen kawo maku kyaw
Fitaccen mai bada umarni a kamfanin shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Hassan Giggs, ya kasance cikin murna yayinda suka cika shekaru 10 da shi da matarsa kuma tsohuwar jarumar da ta haska a baya, Muhibbat Abdulsalam.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Bono yana kokawa akan cewa akwai karancin sabbin jarumai Mata, inda yace hakan ne ya sanya tsofaffin jarumai irinsu, Jamila Nagudu, Fati Washa, Aisha Tsamiya, Hadiza Gabon da sauransu yin kane kane a ma
Shahararriyar jarumar nan ta dandalin Kannywood, da tauraruwarta ke kan haskawa, Umma Shehu, ta shirya saka kafar wando daya da mai yi mata bita da kulli a masana'antar fim. Jarumar bata bayyana sunan wanda take caccaka ba.
Shahararriyar jarumar nan ta shirya fina-finan Hausa, Hadiza Aliyu Gabon na shirin kwancewa wasu mutane dake rike da kudinta zani a kasuwa. Bisa ga sakonnin da jarumar ta fitar, tace duk wani mai rike da kudin ta ya shirya biya
Allah ya azurta jarumar fim din Hausa marigayiya Hauwa Maina da samun jika daga yarta Maryam. Rahotanni sun kawo cewa a lokacin da ake jimamin rasuwar Hauwa yarta Maryam Bukar Hassan ta kasance dauke da tsohon ciki.
Shahararriyar jarumar nan da tauraronta ke hasanakawa a masana’antar Kannywood, Maryam Gidado wacce akafi sani da Maryam Babban ta yi tsokaci akan wani babi day a shafi rayuwarta. A cewar Maryam ita bazawara ce domin ta taba aure.
Nuhu Adullahi ya kasance daya daga cikin yan wasan da suka shiga farfajiyar shirya fina-finan da kafar dama. Cikin dan kankanin lokaci da shigarsa harkar jarumin ya samu tarin daukaka da nasarori inda har yayiwa wasu zarra.
Dandalin Kannywood
Samu kari