Dandalin Kannywood
Shahararriyar jarumar Kannywood, Maimuna Muhammad wacce aka fi sani da ‘Wata Yarinya’ ta bayyana cewa babban burinta a rayuwa shine ta zama babbar attajira.
Fitaccen tsohon jarumin Kannywood, Kabiru Nakwango, ya musanta rade-radin mutuwarsa da ke ta yawo a soshiyal midiya tsakanin ranar Litinin zuwa safiyar Talata.
Bidiyon wani matashi wanda ke bayyana zunzurutun kaunarsa ga jarumar Kannywood, Maryam Yahaya, ya bai wa jama'a mamaki inda yace yana so su mutu rana daya.
Fitacciyar jarumar masana'antar Kannywood kuma 'yar kasuwa, Nafisat Abdullahi, za ta kaddamar da katafaren kamfanin yin jakunkuna mata ranar 14 ga Augusta.
Jarumar Kannywood kuma mai daukar hankali a kafafen sada Zumunta ta Instagram, Sayyada Sadiya Haruna, ta gwangwaje mahaifiyarta da wani katafaren gida mai kyau.
Shahararren mawakin nan na siyasa, Dauda Kahuru Rarara ya shirya wani taron addu’a na musamman. Ya hada malamai an yi saukar Al-Qur'ani an kuma yanka rakuma.
Fitacciyar jarumar Kannywood Rahama Sadau ta ce ta yiwa masoyanta albishir da cewar suna gab da fara kallonta a cikin fina-finan kasar Indiya wato Bollywood.
Allah mai iko, a shekarar da ta gabata jaruma Maryam Yahaya tayi shagalin zagayowar ranar haihuwarta a gadon asibti amma wannan shekarar ta yi shi a Dubai.
Soyayya na kara karfi yayin da zama ke kara dadi tsakanin amarya kuma jarumar masana’antar Kannywood, Ummi Rahab da angonta kuma mawaki Shua’abu Lilin Baba.
Dandalin Kannywood
Samu kari