Dandalin Kannywood
Kowa yana yin aure ne don ya zauna har abada, amma bayan wani lokaci ana samu matsaloli iri-iri wadanda suke kawo cikas a auratayyar. Ana samun mutuwar aure a w
Ba za a bayar da tarihin Kannywood ba tare da an ambaci sunayen wasu tsoffin jarumai mata da suka zamo madubin dubawa ga masu kallo a farkon kafa kamfanin ba.
Tsohon jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Sani Musa Mai Iska ya bayyana cewa ya auri wata Baturiya mai suna Sarah bayan Fati Mohammad.
Kyawawan hotunan fitacciyar jarumar Kannywood, Nafisa Abdullahi, yayin da ta ziyarci garin Makka domin yin Umrah sun bayyana. Ta bayyana addu'a daya da take yi.
Dan wasan baya na kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles, Abdullahi Shehu da matarsa, jarumar Kannywood, Naja’atu Muhammad Suleiman, sun haifa yaronsu na farko.
Jarumin Kannywood, Lawan Ahmad ya ce sun taba soyayya da tsohuwar jarumar masana’antar, Fati Muhammad a shekarun baya har magana ta yi nisa amma bai yiwu ba.
Kamar yadda ya zama yayi a halin yanzu ga 'yan fim, kwatsam aka ji labarin auren jaruma Saima Muhammad wanda ta yi a karshen makon jiya ba tare da shagali ba.
Duk da banbanci da tazara da ke tsakanin masanaantun fim na Kannywood da Nollywood,akwai jarumai da ke jan zarensu da dukkan masanaantun biyu cike da kwarewa
Jarumar fim Aisha Humaira ta karyata rade-radin da ke yawo cewa furodusar masana’atar wanda ya angwance a kwanan nan, Abubakar Bashir Maishadda, ya yaudare ta.
Dandalin Kannywood
Samu kari