Dan takara
Buba Galadima yace akwai shirin da ake yi da nufin a hana BVAS aiki a zaben 2023. 'Dan siyasar yace Sanata Kabiru Gaya ya kama kan shi da ya shiga talabijin.
Wasu dalibai sun ce Bola Tinubu da Kashim Shettima za a zaba. Amma an ji Kungiyar daliban kasar tace sai ta duba manufofin masu neman mulki, sannan tayi zabe.
Independent National Electoral Commission (INEC) ta nuna Legas, Kano, Kaduna, Ribas, Katsina da Oyo sun fi kowane jihohin yawan masu katin zabe a Najeriya.
Bola Tinubu mai neman zama shugaban Najeriya a APC yace babu sabani tsakaninsa da Farfesa Yemi Osinbajo. Tinubu yace ya yafewa mataimakin shugaban Najeriya.
Za a ji ‘Dan takaran APC, Bola Tinubu ya hadu da Yemi Osinbajo, an yarda cewa Mukarraban Mataimakin Shugaban kasa da ke Aso Villa za suyi wa APC aiki a zabe
Dele Momodu yace daga zaben 1993, Asiwaju Bola Tinubu ya dauko manufofin da ya tallatawa. A cewar Momodu, babu abin da Gwamnatin APC ta tabuka illa masifa.
'Dan takaran PDP a Enugu, ya ji dadi da shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da kamfaninsa. Shugaban kasa da kan shi ya bude kamfanin Pinnacle Oil & Gas FZE.
Hon. Ibrahim Ebbo ya bada sanarwar ficewa daga APC a lokacin da ake kamfe. A jawabin da ya fitar, tsohon ‘dan majalisar yace ya canza sheka ne saboda ganin dama
Za a fahimci cewa a sabon jerin 'yan kamfe. akalla jiga-jigan jam’iyyar APC 4 aka cire daga ‘yan kwamitin yakin neman zaben Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a 2023
Dan takara
Samu kari