Dan takara
Commodore Omatseye Nesiama (retd.) ya rabawa jama’a kayan tallafi. ‘Dan takaran Sanatan na Delta ya yi rabon kayayyakin ne a kananan hukumomin Isoko a makon nan
Masoya sun yi kaca-kaca da Peter Obi wannan karo, saboda an ga shi tare da Sheikh Ahmad Gumi. Obi mai neman shugabancin Najeriya ya jawo abin magana a kan haka.
A jiya ne aka aji Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ya zauna da Peter Obi mai neman kujerar shugaban kasa a 2023. Malamin ya tasa 'dan takaran na 2023 da tambayoyi.
Hakeem Baba Ahmad ya yi martani bayan 'Dan takaran NNPP, Rabiu Kwankwaso wanda ya aikawa kwamitin hadakar Arewa doguwar wasika, yana mai zarginta da son kai
Gwamnan Ribas Nyesom Wike da wasu manyan PDP ba su goyon bayan Iyorchia Ayu. A nan mun kawo Gwamnonin PDP da suke goyon bayan Atiku Abubakar da Iyorchia Ayu
‘Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar hamayya ta NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso. Kwankwaso Ya Zargi Manyan Arewa da Nuna Son Kai Wajen Tsaida ‘Dan Takara
Ana cacar baki a APC a kan yakin zaben Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Basil Ejidike ya yi raddi ga Chris Ngige a dalilin kin tallata 'dan takaransu na shugaban kasa
Za a ji labari Kotu tace Jam’iyyar APC ta sake shirya zaben wanda zai yi takararar 'Dan majalisa a Akoko. An yi haka ne bayan INEC ta fitar da sunan ‘Dan takara
Fiye da mutane miliyan 2 aka yi waje da sunansu daga rajistar INEC. Shugaban INEC na kasa, Farfesa Mahmoud Yakubu ya yi bayanin inda aka kwana a rajistar zabe.
Dan takara
Samu kari