Dan takara
A jiya aka ji Peter Obi da Olusegun Obasanjo sun sa labule a karo na 3 a cikin watanni 3 domin shiryawa zaben shugaban kasa, abin da suka tattauna ne sai Allah.
“Kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na APC ya ba gwamnonin da ke fushi amsa, James Faleke yace sunayen kwamitin da aka fitar a karshen mako bai cika ba.
Manyan Arewa sun fadi yadda za su fito da ‘Dan takaransu a zaben shugaban kasa. Dattawan Arewa sun yi alkawarin ba za su maimaita kuskuren da aka yi a 2015 ba.
Sunayen ‘yan kwamitin ya wargaza Jam’iyyar APC, Gwamnoni na barazanar juyawa Tinubu bore. Sabanin ya yi kamari da har wasu Gwamnoni suna yi wa Tinubu barazana
Abin da muka fahimta shi ne kungiyoyi na magoya baya jam’iyyar APC da masoyan Bola Tinubu sun rabu a kan Yahaya Bello da za iyi aikin jawo matasa a zaben 2023.
Fasto Samuel Oladele kuma limamin Christ Apostolic Church (CAC) Worldwide ya ba kiristoci satar amsa a zaben Shugaban kasa, yace su bi wanda zai kare ra’ayinsu.
Jagoran PDP ya bayyana ainihin silar rikicinsu da Shugaban Jam’iyya. Bode George yace idan da adalci, sai shugaban jam’iyyar PDP ya fito daga bangaren kudu.
Za a ji ana rikici a kan takarar kujerar Sanata tsakanin Jibrin Tatabe da Hon. Mohammed Umara Kumalia. Jibrin Tatabe yana so a karbe takara daga hannun Kumalia/
Jam’iyyar Peoples Democratic Movement da INEC ta soke rajistarta da Muslim/Christian Youths & Elders Forum and Genuine Governance Group (GGG) suna tare da APC.
Dan takara
Samu kari