Babban bankin Najeriya CBN
Bankuna a kasar nan na ci gabda ba da tsoffin kudade a na'urorin ATM a yankuna daban-daban na Najeriya. Rahoto ya bayyana yadda lamarin ke tafiya a kwanan nan.
Duk da babban bankin Najeriya ya ja kunne kan daina karbar tsofaffin kudi, bankuna na cigaba da ba kwastomomi tsofaffin kudi. ‘Yan Kasuwa sun koka kan lamarin.
Babban Bankin Najeriya ya umarci ‘yan kasar da su daina karbar tsoffin kudade daga bankunan kasar saboda wasu dalilai da ya bayyana kan wa'adin tsoffin kudin.
Babban bankin Najeriya ya ce akwai kudade a kasa, amma bankunan kasar nan ba sa son ba ma mutane, don haka zai dauki matakin da ya dace kan dukkan bankunan.
Godwin Emefiele ya shiga fadar shugaban Najeriya a birnin Abuja. Gwamnan babban bankin kasar na CBN ya samu damar sa labule tare da Muhammadu Buhari da rana.
Kudin bogi na kara yawa a Najeriya, masu POS suna ba da kudaden cikin rashin sani, 'yan Najeriya na shiga tasku. An ba wani mutum kudin da aka ki karba kasuwa.
Wani dan kasuwa a jihar Gombe ya bayyana matsayarsa game da sabbin Naira da aka buga, ya ce zai daina karbar tsoffin kudi daga ranar 25 ga watan Janairun nan.
Gwamnonin Nigeria karkashin jagorancin gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal Na neman gwamnan baban bankin kasa CBN, dan =a masa wasu tambayoyi da zasuyi
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta bayyana halin da ake ciki game da batun kame gwamnan CBN, Godwin Emefiele. Gwamnan na ci gaba da fuskatar barazanar kame yanzu.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari