Muhammadu Buhari
Shugaban kasa ya nada sabon mukami, an nada wanda kula da kadarorin Naira Tiriliyan 30. Ministar kasafin kudi tattalin arziki ta fitar da sunayen Darektoci.
Shugaba Muhammadu Buhari ya shirya taya Asiwaju Bola Ahmaed Tinubu kamfen a jihohi takwas tsakanin ranar 23 ga Junairu da 21 ga Febrairu 2023 gabanin zabe.
Labaro ya zo mana cewa a makon nan ne Gwamnatin tarayya ta sanar da ‘yan kasuwa cewa su kara kusan 9% a kan abin da suke saida fetur, takarda ta kai gare su.
Kungiyar SERAP mai rajin tabbatar da adalci ta zargi shugaba buhari da gazawa wajen tabbatar da alwarukan da ya daukarwa yan kasa zai yi musu a wa'adin mulkinsa
Godwin Emefiele ya shiga fadar shugaban Najeriya a birnin Abuja. Gwamnan babban bankin kasar na CBN ya samu damar sa labule tare da Muhammadu Buhari da rana.
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya dawo gida Abuja bayan tafiyar da ya yi zuwa kasar Mauritania don halartar taron zaman lafiya na nahiyar Afirka karo na 3
Minsitan kula da lamurran 'yan sanda, Muhd Dingyadi, ya bayyana cewa Sifeta Janar na 'yan sandan Najeriya ba zai yi ritaya wannan shekaarar nan ta 2023 ba.
Yau kamar kullum, shugaba Muhammadu Buhari ya sake samun lambar yabo na wanzar da zaman lafiya da karfafa ta a Najeriya da kuma nahiyar Afrika gaba dayanta.
Shugaban kasa, Alhaji Muhammadu Buhari, yace da ilimi mutan esuna fahimtra gurbatattun dake fakewa da addini don kawia su cimma wata manufarsu ta kashin kai.
Muhammadu Buhari
Samu kari