Muhammadu Buhari
Kamar yadda aka shirya tun farko, hasashe sun nuna cewa shugaba Buhari zai kai ziyara jihar Kano a ranar Litinin, 30 ga watan Janairu, zai kaddamar da aiki.
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya nemi shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya dage zuwansa Kano zuwa wani lokaci kan halin da mutane ke ciki.
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi maganarsa ta farko kan lamarin wahalar da mutane ke sha game da lamarin karewar wa'adin tsaffin kudaden Naira da aka canza kwanak
Kakakin hukumar yan sandan jihar Katsina ya bayyana cewa babu wanda ya yiwa shugaba Muhammadu Buhari ihu da jifan shaidan a jihar Katsina da ya kai ziyara.
Shugaba Buhari ya sanar da cewa kasancewarsa shugaban kasar Najeriya iko ne kadai da rahamar Allah. Ya ga mace-mace daban-daban a yakin basasar Najeriya a baya.
Muhammadu Buhari ya ziyarci fadar Sarkin Daura a ranar Juma'a, a nan aka ji yana cewa ce gudun ayi masa auren wuri, shiyasa ya shiga aikin sojan kasa a Najeriya
Abdulrahman Dambazau ya gabatar da jawabi wajen wani taro. Tsohon hafsun sojojin ya ce siyasar addini, bangaranci da kabilanci yake jawo rashin zaman lafiya
A wata sanarwa ta bakin Antony Blinken, Gwamnati ta bayyana dalilian hana wasu zuwa Amurka ta hanyar hana su biza, haramcin za ta iya shafan iyalin mutanen.
Wasu fusatattun matasa sun balle zanga-zanga a Kofar Kaura da ke jihar Katsina jim kadan bayan wucewar Buhari. Sun dinga jifan jami'an tsaro da motocin APC.
Muhammadu Buhari
Samu kari