Muhammadu Buhari
Kwamishinan kananan hukumomi na jihar Katsina, Yau Umar Gwajo-Gwajo, ya musanta jita-jutar da ake yaɗawa cewa Masari zai kwashi kuɗi son tarban shugaba Buhari.
‘Yan kwamitin da zai magance wahalar man fetur su ne Timipre Sylva, shugabannin hukumomin DSS, kwastam, EFCC da NSCDC da shugabannin ma’aikatar NMDPRA da NNPC.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmoud Gumi ya bayyana cewa sabanin yadda mutane da dama suke tunani cewa shugaba Buhari na baiwa Fulani kariya, kashesu kawai yake yi.
Shugaban Najeriya, Alhaji Muhammadu Buhari, ya nada tsohon sufetan yan sanda, Solomon Arase a matsayin shugaban hukumar kula da ayyukan yan sanda ta ƙasa PSC.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da waus manyan ayyuka a jihar Kano inda zai kai ziyarar kwanaki biyu a mako mai zuwa. Kwamishinan jihar ya sanar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ya cika dukkan alkawarun da ya daukawa 'yan kasar nan tun farkon mulkinsa. Ya bayyana kadan daga wadanda ya ke godewa.
Wata wasika ta bayyana a kafafen ra'ayi da sada zumunta wanda ke nuna gwamnatin jihar Katsina zata fitar da kudi milyan dari biyar don tarban shugaba Buhari.
Yayin da ya isa fadar mai martaba sarkin Bauchi a ranar Litinin, 23 ga watan Janairu, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce lallai bai ba yan Najeriya kunya ba.
Shugaban Daar Communications kuma jigo a PDP ya ce a yankin Kudu maso kudu, an samu mutum miliyan bakwai masu katin zabe da suka dawo daga rakiyar jam’iyyar APC
Muhammadu Buhari
Samu kari