Muhammadu Buhari
A ranar Juma'a, 19 ga watan Augusta, Shugaba Muhammadu Buhari ya yi gargadin cewa aikin gwamnati fa ba wajen ajiye na jahilai marasa aikin yi bane masu neman.
Mun kawo jerin kudirorin ‘Yan Majalisa da suka zama doka bayan rattaba hannun Muhammadu Buhari. Shugaban kasan ya karbi wasu kudirori da suka fito daga Majalisa
A wata ziyarar aiki da ya fara yau Alhamis 18 ga watan Agusta, shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya sauka a babban birnin jihar Borno, zai kadɗamar da ayyuka.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sabunta nadin Yusuf Bichi a matsayin shugaban hukumar tsaro ta farin kaya. Bichi ya hau karagar tun a watan Satumban 2018.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, zai dira birnin Maiduguri a gobe Alhamis kuma ana sa ran a wannan karon zai sake kaddamar da wasu ayyukan gwamna Babagana Zulum
Kwamitin bincikar Ibrahim Magu, tsohon mukaddashin Shugaban hukumar EFCC, yace ba zai iya bayyana yadda aka kashe N431m ba, na tsaro da aka warewa ofishinsa.
Shugaban Kasa ya nada muhimmin mukami a bangare tsaro na kasa. An samu sabon shugaba a cibyar National Counter Terrorism Centre (NCTC) ta Najeriya a makon nan
Shugaba Muhammadu Buhari, a ranar Talata kafa kwamiti mai mutum 16 na kawo karshen cutar zazzabin cizon sauro (maleriya) a Najeriya, tare da nada Aliko Dangote
Yau ne ‘Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Karamar Hukumar Birni a Jihar Kano, Shaaban Ibrahim Sharada, ya sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa jam’iyyar ADP.
Muhammadu Buhari
Samu kari