Muhammadu Buhari
‘Dan takaran shugaban kasa a jam’iyyar Labour Party yace ba zai cigaba da tallafin man fetur ba. Idan aka janye tallafi, sai an rika sayen fetur a kan N400.
Buhari ya yi wannan kiran ne a ranar Juma’a a Maiduguri, a wajen bikin yaye dalibai na musamman da babbar jami’ar Maiduguri tare da ba Alhaji Muhammadu Indimi
Bayanin na Buhari ya fito ne a cikin wata sanarwa da mai ba shi shawara na musamman kan harkokin yada labarai Femi Adesina ya fitar, Punch ta ruwaito a yau.
Kudin waya, sako da hawa yanar gizo ta salula zai iya tashi da 100% a Najeriya. Muddin aka amince da wani sabon karin 5% a kan haraji, mutane za sa koka sosai.
Yan ta'adda suna kara samun gindin zama a garuruwan Kaduna tare da kafa 'gwamnati' da 'sansani na dindindin' a jihar ta Arewa maso yamma kusa da babban birnin
Tsohon Shugaban hukumar shige da fice ta kasa, Mohammed Babandede, yace babu wani aibu don Najeriya ta gwangwaje kasar Nijar da ababen hawa na kimanin N1.4b.
Zainab Ahmed, ministan kudi, kasafin kudi da tsarin kasa, ta ce gwamnatin tarayya tana cigaba da shirin aiwatar da karin kashi biyar na haraji kan ayyukan sadar
Za ku ji abin da Shugaban kasa ya fadawa Iyalan wadanda ke tsare a jeji. Femi Adesina ya fitar da jawabi bayan ziyarar da wakilan ‘yanuwan mutanen suka kai.
Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya ce har yanzu Najeriya bata kai matsayin da ya kamata a ce ta kai ba. A cewar Obasanjo, duk wanda ya ce abubuwa sun
Muhammadu Buhari
Samu kari