Jihar Borno
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, ya roki al'ummar jihar Borno su fito kwansu da kwarkwata du tarbi shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a gobe.
Bayan shan luguden wuta da ragargaza, mayakan ISWAP sun birne ‘yan uwansu guda 77 a wuraren yankin Marte, Daily Nigerian ta ruwaito. Kamar yadda rahotanni daga
Akwai yuwuwar mutane masu tarin yawa sun rasa rayukansu yayin da wasu suka samu raunika yayin da mayakan ta'addancin Boko Haram suka kai farmaki Askira Uba.
Yanzun haka rahoton da muke samu wasu tsagerun yan ta'adda da ake zargin mayakan kungiyar ISWAP ne suna can sun kai hari wani ƙauye a kudancin jihar Borno.
Rundunar sjin Najeriya ta bayyana gaskiyar abin da ya faru a jihar Borni, inda tace sam ba a sace kowa daga cikin matafiyan da ake yada jita-jitar an sace a jih
Sanatan Najeriya ya jawo cece-kuce yayin da aka ga bidiyonsa yana aikin sarrafa cunkoson ababen hawa a cikin Abuja. 'Yan Najeriya sun bayyana ra'ayoyinsu a kai.
Babban jami'in hukumar Sojin Najeriya ya bayyana cewa sun san akwai wasu yan ta'adda da suka mika da ba da gaske suke ba kuma suna yiwa yaki da Boko Haram zagon
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya yiwa sojojin da suka raunata a yaki da ISWAP alheri yayin da ya ziyarce su har asibitin da suke kwance. Ya kuma yab
Shiryayyun luguden da jiragen saman sojojin Najeriya suka yi ya kawo karshen gagararren dan ta'addan kwamandan ISWAP,Abou Sufyan tare da wasu mayakansa a Borno.
Jihar Borno
Samu kari