Jihar Borno
Ana zargin mayakan ISWAP sun halaka daya daga cikin kwamandojin bataliyoyi daga rundunar Operation Hadin Kai, kamar yadda wata majiya ta sanar da The Cable. Ana
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya lissafo ayyuka 20 da yake da kudirin aiwatarwa a shekarar 2022.Ya sanar a wata takarda wacce gwamnatin jihar ta wallafa.
A wani shawarin tafiye-tafiye da suka saki a ranar Alhamis, 2 ga watan Disamba, ofishin Foreign, Commonwealth & Development, FCDO, ya fitar da shawarar garesu.
A kalla fasinjoji 15 ne miyagun da ake zargin mayakan ta'addanci ISWAP ne suka sace a Borno. Wata majiya ta sanar da cewa an sace su ne Damboa da ke jihar.
Miyagun ƴan ta'addan kungiyar Islamic State in West Africa, ISWAP, sun sace ma'aikatan gwamnatin jihar Borno a ƙalla biyar. An sace ma'aikatan ne a ranar Laraba
Rundunar sojin Najeriya ta Operation HADIN KAI (OPHK) da ke yankin arewa maso gabas,ta yi wa mayakan ta'addanci Boko Haram da na ISWAP luguden wuta a haduwarsu.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa sam ba'a hukunta yan ta'addan Boko Haram da suka mika wuya ba. Zulum ya ce idan aka hukuntasu, sauran
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, ya sha alwashin gyara wutar lantarkin Maiduguri cikin abinda bai wuce kwana 30 ba idan Allah ya so hakan.
Jaruman jami'an yan sandan Nigeria sun dakile wani hari da wasu yan ta'addan Boko Haram suka kai inda suka yi yunkurin sace fasinjoji 15 da wani soja a Borno a
Jihar Borno
Samu kari