Jihar Borno
Jim kaɗan bayan fitowa daga fadar shugaban ƙasa dake Abuja, Zulum yace da yardar Allah gwamnati zata magance matsalar Boko Haram kafin Buhari ya sauka a 2023.
Dakarun sojojin Najeriya na Operation HADIN KAI sun kashe mayaka 120 a cikin yan makonnin da suka gabata. Har ila yau sun kwato makamai iri-iri daga wajensu.
Yunkurin kungiyar ta'addanci ta ISWAP na hadewa da kungiyar ta'addancin Boko Haram ya gagara tun shekarar da ta gabata bayan ISWAP ta fada wa dajin Sambisa.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya gina wa jama'ar Malari gidaje 803 a kauyensu. Ya gwangwaje jama'ar N58.5m da kayan abinci ga magidanta.
Samuel Ortom, ya shawarci gwamnatin tarayya da ta dauki gargadin da gwamnan Borno, Babagana Zulum, ya yi na cewa ISWAP na daukar karin mayaka da muhimmanci.
Rundunar sojojin Najeriya ta ce mayakan kungiyar ta'addanci ta Islamic State of West Africa Province (ISWAP) da iyalansu 104 sun mika wuya ga sojojin Najeriya.
Yankuna da dama na fama da rashin tsaro a jihar Borno, musamman ganin yadda 'yan ta'addan Boko Haram da ISWAP ke addabar yankin Arewa maso Gabas, inji rahoto.
Shekaru uku bayan rufe titin Maiduguri-Dikwa-Mafa-Gamboru Ngala mai tsayin kilomita 137 sakamakon hare-haren Boko Haram, gwamnatin jihar Borno da Sojoji sun bud
Gwamnatin jihar Borno da rundunar sojin Najeriya a ranar Juma'a sun kaddamar da sake bude titunan Maiduguri - Dikwa - Gamborun Ngala domin kaiwa da kawowa.
Jihar Borno
Samu kari