Jihar Borno
A ranar litinin, 31 ga watan Janairu, 2022, mai shari’a Aisha Kumaliya ta babbar kotun jihar Barno ta yanke ma wani mai suna Bashir Mohammed Karube hukunci.
Farfesa Babagana Umara Zulum, Gwamnan Jihar Borno ya yi alkawarin yin iyakar iyawarsa wurin mayar sa jarabawar NECO dole ga makarantun jiharsa, Daily Trust ta r
Babagana Zulum, gwamnan Jihar Borno ya kai ziyarar jaje Jihar Zamfara inda ya bada tallafin naira miliyan 20 ga mutanen da hare-haren yan bindiga ya shafa a jih
'Yan ta'adda da ake zargin mayakan ta'addanci ne na ISWAP wadanda suka kai farmaki kauyen Kautikari da ke karamar hukumar Chibok Borno sun sako 'yan mata hudu.
Abba Kyari, mataiamkin kwamishinan 'yan sanda a Najeriya, ya goge dukkan wallafar sa ta shafinsa na Facebook jim kadan bayan ya zuba hotunan bikin Maina Alkali.
Har yanzu babu amo balle labarin yara mata 110 cikin 276 da Boko Haram suka yi garkuwa da su a 2014, kamar yadda kungiyar Kibaku ta Chibok (KADA) ta sanar.
Gwamnatin Jihar Borno, a ranar Laraba ta ce za ta fara kwace kadarori guda bakwai mallakar hukumomin Majalisar Dinkin Duniya da ke jihar saboda kauce wa biyan h
Jiragen yakin Najeriya na Super Tucano, sun kashe babban kwamandan kungiyar ta ISWAP, Mallam da mayakan kungiyar ta'addancin a Kirta Wulgo da ke jihar Borno.
Sojojin Najeriya sun yi nasarar dura mafakar ISWAP a jihar Borno, inda suka hallaka 'yan ta'adda da dama. Sun lalata mafakar tare da yi wa 'yan ta'addan illa.
Jihar Borno
Samu kari