Jihar Borno
Hukumomi sun damke wani soja da ke hada kai da mayakan ta'addanci na ISWAP wurin kai farmaki amma ya bindige kansa yayin da ake kokarin mika shi barikin soja.
Hukumar hana ta'amuni da safarar muggan kwayoyi a Najeriya a ranar Litinin ta garkame gidaje shida da Plaza daya na tsohon kwamandan IRT, DCP Abba Kyari, dake M
Rundunar sojin Najeriya ta fitar da wasu hotunan da ke nuna yadda ta lalata mafakar 'yan ta'addan Boko Haram/ISWAP a yankin Kasha Kasha ta jihar Borno a yau.
An rasa ran mutum daya inda wasu da dama suka jigata yayin da mayakan ta'addancin Boko Haram/ISWAP suka kai farmaki wurin wani shagalin aure a Kindila ta Borno.
Sansanin gwamna Zulum na ta raguwa yayin da makusantansa da yawa suka nuna sha'awar tsayawa takara a kujeru daban-daban na jihar ta Borno a zaben 2023 mai zuwa.
Gamayyar kungiyoyi masu zaman ƙansu 150 a jihar Borno sun fara tattara kuɗi isu-isu zasu tara miliyan N50m domin siya wa gwamna Zulum Fom ɗin APC ya zarce.
An samu ‘Yan siyasa akalla biyu da suka saye fam a PDP, za su yi takara da Babagaba Zulum a 2023. PDP ta samu N41m daga hannun Muhammed Imam da Muhammed Ali.
Dakarun tawagar hadin guiwa sun halaka mayakan ta'addancin Boko Haram 27 da 'yan ta'addan ISWAP dake yankin tafkin Chadi a Najeriya, jamhuriyar Nijar da Kamaru.
Maiduguri - Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya kaddamar da rabon kayan abinci ga mutum 100,000 mazauna cikin garin Maiduguri da karamar hukumar Jere.
Jihar Borno
Samu kari