Jihar Borno
Sakamakon tsananta ragargaza da ruwan wuta da rundunar sojin Najeriya ke yi wa 'yan ta'adda domin kawo karshen ta'addanci, ana ta samun manyan nasarori da yawa.
Bola Tinubu ya nuna wanda yake so ya zama Mataimakinsa a zaben 2023. Sanata Kashim Shettima shi ne wanda aka fi tunanin zai zama abokin takarar Tinubu a badi.
Gwamnan Borno, Farfesa Zulum ya zaɓi sabbin kwamishinonin 20 ya gabatar da su gaban mambobin majalisar dokokin jihar Borni domin amincewa da su jiya Talata.
Jami'an tsaro da suka ƙunshi sojojin Najeriya da sauran su, sun tura yan ta'adda da dama lahira kuma sun tashi kasuwa da kuma wasu sansanonin ISWAP a wani yanki
Babban kotu a jihar Borno ta yanke wa Aisha Wakil da aka fi sani da 'Mama Boko Haram' hukuncin daurin shekaru biyar a gidan gyaran hali kan damfara. Hakan na ku
Kwamishinan 'yan sanda na jihar Borno, Abduu Umar, ya ce mayakan ta'addancinn Boko Haram sun sace mata biyu a kauyen Mairari da ke karamar hukumar Konduga.
Hukumar yaki da cin hanci tare da hana yi wa tattalin arzirkin kasa zagon kasa ta saki Abdullahi Yusuf, babban hadimin Babagana Zulum, gwamnan jihar Borno.
Maiduguri - Akalla yan gwan-gwan guda 55 suka rasa rayukansu a harin da yan ta'addan Boko Haram/ISWAP suka kai jihar Borno cikin makonni uku da suka gabata.
Hukumar kula da jin dadin alhazai, NAHCON, ta sanar da kudaden kujerun hajji na bana. Hakan na zuwa ne bayan hukumar ta yi la'akari dukkan lamuran da suka shafi
Jihar Borno
Samu kari