Jihar Borno
Wata matar aure a jihar Borno ta rasa rayuwarta bayan 'yan ta'adda dauke da makamai sun kai farmaki kauyensu tare da yunkurin yin garkuwa da mijinta har gida.
A ranar Litinin da ta gabata, Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya kaddamar da yakin neman zarcewarsa. Buratai da Ali Modu Sheriff sun goyi bayansa.
An yi mummunan fada tsakanin ISWAP da Boko Haram, 'yan ta'addan Boko Haram sun tsere sun bar 'ya'yansu da matansu a maboyarsu, sun shiga hannun 'yan ISWAP.
Fusatattun mayakan Boko Haram sun je har sansanin ISWAP inda suka yi wa matansu 33 kisan gilla a Borno. Harin daukar fansa ne wanda Boko Haram ta kai musu.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, ya kai ziyarar bazata wasu Asibitoci biyu a Maiduguri, ya taras majinyata na fama da rashin hasken wuta.
Daya daga cikin manyan kwamandojin Boko Haram da suka mika wuya, Malam Rugurugu ya ce ya hakura ya fito daga jeji ne saboda rokon su da Gwamna Zulum ya yi.
An samu faruwar wani rikici da ya yi sanadiyyar mutuwar mutum 8, ciki har da kananan yara 8 a jihar Borno. An zauna da shugabanni don dinke faruwar hakan gaba.
Sojin Najeriya sun yi Lugude kan mayakan ISWAP bayan harin da suka kai kansu a garin Damboa a jihar Borno. Sun isa wurin a motocin yaki da Hilux da makamai.
shugaban kungiyar iswap wacce ke aikata aikin taadanci a yankin gabashin nigeria da tafikin chadi muhmmad malik ya riga mu gidan gaskiya a wani hari da aka kai
Jihar Borno
Samu kari