Jihar Borno
Rundunar yan sandan jihar Borno ta tabbatar da harin da Boko Haram suka kaiwa masu zabe a yankin Gwoza. Ta ce mutane 5 ne suka jikkata a harin na ranar zabe.
Gobara ta tashi a babbar kasuwar Maiduguri, Monday Market a cikin tsakar dare kafin wayewar garin ranar Lahadi, 26 ga watan Fabrairu. Ba a san musababbin ta ba.
Mai martaba sarkin Goda, Mohammed Shehu Timta, ya tabbatar da cewa wasu yan ta'adda sun shiga garin sun raunata akalla mutane 5 yayin da ake gudanar da zabe.
Wasu fusatattun matasa sun kaiwa tawagar motocin gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a birnin Maiduguri. ZagoZola Makama ya ruwaito wannan labarin..
Babbar jam'iyyar adawa watau PDP a ƙaramar hukumar Magumeri ta nutae zuwa cikin inuwar APC mai mulki domin goyon bayan gwamna Babagana Umaru Zulum a Borno.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, ya bayyana yadda Tinubu ya taimakawa jihar lokacin tashin hankalin Boko Haram, ya ce zasu maida biki a zaɓe.
Dan takarar shugaban kas ana jam'iyyar PDP, Bola Ahmed Tinubu tare da mataimakinsa KAshim Shettima sun dira birnin Maiduguri domin kamfensu na jihar Borno.
Asusun kula da kananan yara na majalisar dinkin duniya watau UNICEF ya bayyana rahoton binciken da aka gudanar kan malaman jihohin Borno, Adamawa da Yobe..
An yi gagarumar arangama tsakanin mayakan Boko Haram da mayakan ISWAP a yankunan Kuwa Nguori da kauyen Ngoldiri dake kusa da Timbuktu da ke Damboa a Borno.
Jihar Borno
Samu kari