Jihar Borno
Wasu yan ta'adda da ake kyautata zaton yan kungiyar ISWAP ne sun kutsa wani gari mai suna Gur da ke karamar hukumar Biu inda suka sace magunguna masu yawa.
Mayakan ta'addancin ISWAP a Borno sun yi rabon makuden kudi ga fasinjoji da ke kan hanyar Maiduguri. SUn raba tsofaffin takardun naira tare da ce musu su canza.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun yi gagarumin nasara a kan mayakan kungiyar ta'addanci inda suka kashe babban kwamada da mayaka 32 a yankin Konduga, Borno.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP), ya bukaci masu zabe da su bashi dama ya kafa sabuwar Najeriya inda mutane za su sha dadi.
Shugabani ISWAP ya fatattaki sauran mayakan Boko Haram da ke cikinsu bayan mubaya'ar da suka yi.Yana zarginsu da zagon aksa da fuska biyu ga kungiyar baki daya.
Yayin da ake ci gaba da korafi game da sabbin kudi, gwamnan jihar Borno ya bayyana matakin da zai kawo karshen matsalar shigar da tsoffin kudaden banki a Borno.
Bayan da suka kwabza wata fada mai tsanani, wasu tsagerun 'yan Boko Haram sun mika wuta ga rundunar sojin Najeriya, inda suka zo tare da iyalansu masu yawa.
Yanzu muke samun wani mummunan labarin yadda wasu fadawan mai martaba Shehun Borno suka kone kurmus a wani hadarin da suka yi a hanyar Maiduguri zuwa Damaturu.
Dakarun sojin Najeriya sun yi ruwa wuta kan 'yan ta'adda da suka kai musu harin kwantan bauna a Borno. Sun halaka da yawa cikinsu, wasu suka arce da raunika.
Jihar Borno
Samu kari