Jihar Borno
Majiya ta bayyana yadda 'yan Boko Haram suka sake sabuwar mabiya a cikin dajin Sambisa, an hallaka 'yan ta'adda masu yawa a lokacin da aka kai farmakin a Borno.
Komai yayi tsanani maganin sa Allah, Jihar Borno ta Bayyana Wani Gagarumin Aikin Cigaba da Zatayiwa Yan Gudun Hijrah 20,000 da Kauyuka 3 Kamar Yadda Gwamnan
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da ba Zulum makudan kudade domin yin aikin gina kauyuka 3 a jihar wadanda 'yan ta'addan Boko Haram da ISWAP suka bata.
Zagazola makama ya wallafa labarin cewa dakarun sojin Najeriya sun samu nasara tura yan ta'adda akalla 41 zuwa lahira a yankin Dikwa LGA da ke jihar Borno.
Dakarun sojin Najeriya a jihohin Kaduna da Borno sunyi nasarar ceto mutum 21 da yan bindiga suka yi garkuwa dasu. Janar Danlami, kakakin soji ya sanar da hakan.
Farfesa Ahmad Doko Ibrahim na jami’ar ABU Zaria ya ce New Nigeria Peoples Party ta ci kuri’u 1.09m a Kano, a Bauchi da Katsina, an ci zabe da da kuri’u barkatai
Yanzu muke samun labarin yadda 'yan ta'addan ISWAP suka shiga tashin hankali dalilin hallaka musu manyan dakaru. An fadi yadda suka yiwa manyansu jana'iza.
An kama wani dan ta'addan Boko Haram da yace ya tuba, amma ya ci gaba da aikata barna kan sojoji ta hanyar kitsa hari kan ayarin jami'an tsaron da ke Borno.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, ya samu nasara a kudirinsa na tazarce kan kujerarasa bayan INEC ta sanar da sakamakon zaben da aka gama.
Jihar Borno
Samu kari