Jihar Borno
Sanata Kashim Shettima ya yabawa Mohammed Adoke da Aminu Tambuwal waɗanda suka tsaya kai da fata wajen hana tsige shi daga kujerar gwamnan Bormo.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan ISWAP/Boko Haram a yayin wasu hare-hare da suka kai a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin manyan yan siyasa a jam'iyya mai mulki ta APC da ta adawa, PDP na sauya sheka zuwa sabuwar jam'iyyar hadaka, ADC.
Boko Haram sun kashe mutane 9 a Malam Fatori, Borno. Gwamna Zulum ya aika da wakilai domin ta’aziyya, an ba iyalan mamata N500,000, da jikkata N250,000.
Gwamnan Borno, Babagana Zulum ya karyata jita-jitar sauya sheka zuwa ADC da wasu gwamnoni biyar, ya ce ƙarya ce kuma yana mai biyayya ga APC don ci gaban Borno.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umar a Zulum ya ƙaryata cewa zai bar APC zuwa ADC yana cewa makircin 'yan siyasa ne da ke neman tayar da kura ba.
Dakarun rundunar sojin Najeriya tare da taimakon jami'an JTF sun samu nasarar daƙile hare-haren bama bamai 56 a gadar Marte zuwa Dikwe a jihar Borno.
A labarin nan, za a ji cewa sojojin Najeriya sun yi amfani da bayanan sirri wajen dakile mummunan hari da 'yan ta'addan ISWAP ke kokarin kai wa Borno.
Za a ji cewa kotu da ke zamanta a jihar Borno ta kawo karshen shari'ar Mama Boko Haram da sauran mutane 2 da ake zargi da amfani da kamfaninsu wajen damfara.
Jihar Borno
Samu kari