Jihar Bauchi
Babban 'dan Honarabul Bala Ali, Dan majalisa mai wakiltar mazabar Dass a majalisar dokokin jihar Bauchi ya mutu a hannun yan bindiga masu garkuwa da mutane.
Hukumomin asibitin koyarwan jami'ar Abubakar Tafawa Balewa ATBUTH dake jihar Bauchi ta bayyana cewa an gano dan tagwayen da aka sace a asibitin makon da ya gab.
Daliban makarantun sakandare a halin yanzu suna zanga-zanga a titunan Bauchi kan wata sabuwar doka da gwamnati ta kawo na raba mata da maza a makarantu. Daliba
Rahoton da muke samu daga kafar labarai ta BBC Hausa ya ce hargitsi ya tashi a asibitin koyarwa na Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi yayin da aka sace jariri.
An shiga tashin hankali a dakin haihuwa na asibitin koyarwa na Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi, inda aka sace daya daga cikin tagwaye da aka haifa.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kai farmaki gidan babban hadimin gwamnan Bauchi kan harkokkin addinin kirista, Fasto Magaji, sun jikkata mutum ɗaya dake gidan.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala AbdulKadir Mohammed, zai fuskanci akalla mutum 15 masu neman tunbukeshi daga karagar mulki a 2023 kamar yadda ya yiwa magabacinsa.
Yayin da ake tunkarar babban zaɓen 2023 nan da watanni ƙasa da Shida, gwamnan Bauchi ya canza mataimakinsa, ya ayyana ɗan majalisa a matsayin abokin takara.
Ministar walwala da harkokin jin ƙai, Hajiya Sadiya Umar Farouq, ta ce da ikon Allah mai gidanta za'a bayyana matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Bauchi.
Jihar Bauchi
Samu kari