Jihar Bauchi
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Bauchi (BASIEC), ga sanya lokacin da za ta gudanar da zaben kananan hukumomi. Ta tsayar da watan Agustan 2026.
Gwamna Bala Mohammed ya nada ɗan ƙasar China, Li Zhensheng matsayin mai ba shi shawa don jawo masu zuba jari, bunƙasa kasuwanci da gina ababen more rayuwa a Bauchi.
Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed ya jagoranci kaddamar da sabon shirin bai wa mataaa horo kan fasahohin zamani kamar AI, tsaron intanet da sauransu.
‘Yan fashi sama da 50 sun farmaki kwalejin tarayya ta Bauchi, inda suka jikkata dalibai 10, lamarin ya sanya hukumomi suka rufe makarantar gaba daya.
Jami'an tsaro sun samu nasarar hallaka 'yan bindiga a jihar Bauchi. Jami'an wadanda suka hada har da 'yan sa-kai sun kuma kwato makamai a hannun miyagun.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi, ya yi kira ga 'yan adawa da su zama tsintsiya madaurinki daya don kwace mulki a hannun APC.
Peter Obi ya ba da N15m ga kwalejin jinya da makarantar islamiyya a Bauchi, yana yabawa rawar malaman jinya tare da alkawarin tallafa musu a fadin kasa.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya roki tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na LP, Peter Obi ya dawo gidansa da asali watau jam'iyyar PD0 kafin 2027.
Mutanen Zaar da ke karamar hukumar Tafawa Balewa a jihar Bauchi sun yi wa shugaba Bola Ahmed Tinubu alkwarin kuri'u a 2027 saboda ba Yakubu Dogara mukami.
Jihar Bauchi
Samu kari